Rikicin Gabas Ta Tsakiya Na Iya Sa A Koma Aiki Daga Gida – Dangote
Fitaccen Attajirin nan na Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana damuwa kan yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke ƙara hauhawar farashin man fetur da kuma kawo rashin tabbas ga tattalin arziƙin duniya. Dangote ya faɗi haka ne bayan ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu, a Legas. NPC Ta Yi Rajistar Haihuwa 36,000 A Kano Cikin Watanni 9…