HOTUNA: Yadda dandazon jama’a suka cika tituna yayin dawowar Gwamnan Kano
[ad_1] Dubban jama’a ne suka fito kan manyan titunan Kano a ranar Asabar domin tarbar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, bayan dawowarsa daga wasu taruka da shugabannin jam’iyyar APC a Abuja. Rahotanni sun ce gwamnan ya kasance cikin tawagar APC da ta je Jihar Bauchi domin zawarcin Gwamna Bala Mohammed na…