Mutane 3 Da Za Su Iya Maye Gurbin Mataimakin Gwamnan Kano
[ad_1] Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bisa zargin rashin ɗa’a mai tsanani, da cin zarafin ofis da kuma cin amana. Jagoran masu rinjaye a majalisar, Lawan Hussaini Dala, ne ya gabatar da takardar tsige shi a zaman majalisar, yana mai cewa an ɗauki matakin ne bisa…