Majalisar Dattawa Za Ta Yi Zaman Gaggawa Ranar Talata
[ad_1] Majalisar Dattawa za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata, 10 ga watan Fabrairu, 2026, inda za a fara zaman da misalin ƙarfe 12 na rana kamar yadda rahoton Aminiya ya bayyana. Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayar da umarnin ga dukkanin sanatoci da su koma Majalisa domin halartar zaman na…