INEC Ta Gargaɗi Ƴan Siyasa Kan Azarɓaɓin Yaƙin Neman Zaɓen 2027
[ad_1] Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta gargaɗi ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa da ka da su kuskura su fara yaƙin neman zaɓen 2027. A wata sanarwar da babban sakataren watsa labarai na shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi, ya fitar, hukumar zaɓen ta ce ba ta fitar da jadawalin yadda zaɓen 2027 zai…