Jonathan ya tattauna da Peter Obi kan tsayawa takara a 2027
[ad_1] Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, sun gana ranar Alhamis a Abuja, a yayin da ake ci gaba da hasashen kafa kwakkwaran kawancen adawa gabanin zaben shugaban kasa na 2027. Manyan ’yan siyasar na Kudancin Najeriya dai sun mamaye…