Trump ya yi barazanar tarwatsa cibiyar makamashin Iran duk da tashin farashin man fetur
[ad_1] Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar rusa muhimman cibiyoyin makamashin Iran, ciki har da tsibirin Kharg, muddin Tehran ba ta amince da yarjejeniyar sulhu cikin gaggawa ba, lamarin da ke ƙara tayar da haddasa fargaba a kasuwannin makamashi da na kuɗi a duniya. Trump ya bayyana hakan ne cikin wani…