Mutum 6 sun rasu, ’yan Najeriya sun jikkata bayan Iran ta sake kai hari UAE
[ad_1] Aƙalla mutum shida ne suka rasu, yayin da sama da mutum 140 suka jikkata bayan Iran ta sake kai hari da makamai masu linzami da jiragen yaƙi marasa matuƙa a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE). Rahotanni sun bayyana cewar wasu ’yan Najeriya na daga cikin waɗanda suka jikkata a harin. Ma’aikatar Tsaron…