Hotunan ɓarnar da harin Isra’ila ya yi a Lebanon
[ad_1] Isra’ila ta kai wani harin sama a Kudancin birnin Beirut na ƙasar Lebanon, lamarin da ya lalata gine-gine da motoci a yankin. Rahotanni sun ce harin ya janyo tashin hayaƙi da ya turnuƙe sararin samaniya, yayin da jami’an agaji da na tsaro suka garzaya wurin domin gudanar da aikin ceto da…