Erdogan ya yi kira da a kawo ƙarshen zubar da jini a Iran
[ad_1] Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya yi kira da a kawo ƙarshen abin da ya bayyana a natsayin “zubar da jini” a Iran, yana mai jaddada aniyar ƙasarsa ta taimakawa wajen cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Erdogan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi ga…