Harin ’yan ta’adda ya hallaka direbobin tanka 15 a Mali
[ad_1] Aƙalla direbobin tankar mai 15 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hari da ’yan ta’adda suka kai wa ayarin tankokin mai a yammacin ƙasar Mali a makon jiya. Majiyoyin cikin gida sun shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa an kai harin ne ranar Alhamis a kan babbar hanyar…