An cafke ’yan Najeriya 48 kan aikata damfara a Ghana
[ad_1] ’Yan Sandan a Ƙasar Ghana, sun kama ’yan Najeriya 48 a birnin Accra bisa zargin aikata damfara a intanet. An kama su ne bayan wani samame da jami’an tsaro suka kai cikin dare. Ministan Yaɗa Labaran Ghana, Sam George, ya ce dukkanin waɗanda aka kama ’yan Najeriya ne, maza 46 da…