An kashe Janar din Sojin Rasha a harin bam
[ad_1]
Wani bom da aka dasa a karkashi mota ya kashe wani Janar din sojan Rasha a birnin Moscow a ranar Litinin.
Rasha na zargin abokiyar hammayarta Ukraine da harin, wanda ya yi ajalisar Laftanar-Janar Fanil Sarvarov.
Janar Fanil Sarvorov, wanda aka kashe a safiyar Litinin, shi ne Shugaban Sashen Bayar da Horo da Ayyuka na Rundunar Sojin Rasha.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link