Ababen hawa sun lalace yayin da motar CNG ta yi bindiga a Kaduna
[ad_1] Aƙalla motoci biyu ne suka lalace a tashar motar Mando da ke Jihar Kaduna, biyo bayan bindiga da wata mota mai amfani da gas ɗin CNG ta yi. Wani ma’aikacin tashar mai suna Abdulkadir Abdullahi, ya ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 4 na Asuba, lokacin da tankin motar…