David Mark Ya Ƙaryata Jita-jitar Murabus, Ya Ce Ƙarya Ce Tsagwaronta
[ad_1] Jam’iyyar ADC ta yi fatali da rahotannin da ke yawo cewa Shugabanta na ƙasa, Sanata David Mark, ya yi murabus daga muƙaminsa, tana mai bayyana zargin a matsayin ƙarya tsagwaronta da aka ƙirƙira domin jefa ruɗani da rikici a cikin jam’iyyar a wannan lokaci mai muhimmanci na siyasa. A cikin wata sanarwa da ofishin…