Kudin Da Sin Ta Samu Daga Kallon Fina-Finai Ya Zarce Yuan Biliyan 12 A Bana
[ad_1] Bisa alkaluman da aka fitar a dandalin yanar gizo, ya zuwa ranar 3 ga watan Afrilu, kudin da Sin ta samu daga kallon fina-finai ya zarce yuan biliyan 12 a shekarar bana, inda jimilar masu kallon fina-finen ta kai miliyan 273, kana jimillar adadin fina-finan da aka nuna ta kai miliyan 39.3. Alkaluman sun…