Gwamnonin Arewa Sun Yaba Da Ci Gaban Da Tinubu Ya Samar A Yankin
[ad_1] Shugaban Kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF), kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ce; sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu ya yi, na iya zama kalubale, amma suna kan kafa wani harsashin na ci gaba. Da yake jaddada goyon bayan taron ga Tinubu, Inuwa ya yaba wa shugaban kasa kan jagorancinsa na kawo sauyi,…