Gwaman Inuwa ya buƙaci haɗin kan ’yan Najeriya
[ad_1] Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya yi kira ga ’yan Najeriya da su rungumi ruhin haɗin kai, fata da sadaukarwa domin shawo kan ƙalubalen da ƙasar ke fuskanta, a yayin bikin Easter na bana. Gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin saƙon taya murna da ya aike wa Kiristoci ta…