An kama masu satar jarirai a Nasarawa
[ad_1] Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Nasarawa ta samu nasarar ceto jariri dan kwana uku da aka sace tare da kama wasu mata biyu da ake zargi da hannu a cikin lamarin. Mai magana da yawun rundunar, SP Ramhan Nansel, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar a Lafia….