Manufar Kawar Da Haraji Za Ta Bunkasa Cigaban Masana’antun Ghana
[ad_1] Mahalarta wani taron tattaunawa game da raya tattalin arziki da ya gudana a kasar Ghana, sun jinjinawa manufar kasar Sin ta kawar da haraji baki daya, kan kayayyakin da ake shigarwa Sin daga kasashen Afirka masu huldar diflomasiyya da Sin. Suna masu bayyana manufar a matsayin muhimmin tafarki, na ingiza kudurorin raya tattalin arziki…