Yadda Jigo A APC Na Kano Ya Rasu A Otal A Abuja
[ad_1] Rahotonni da jaridar Aminiya ta yau da kullun ta samu, sun bayyana yadda Mataimakin Sakataren Shirye-shirye na jam’iyya APC a Jihar Kano, Abdulsalami Ginsau, ya rasu a otal din ‘Chida Hotels’ da ke unguwar Utako a Abuja. Ginsau, wanda lauya ne, shi ne shugaban kwamitin da aka dorawa alhakin shirya masauki ga wakilan Jihar…