El-Rufai zai ci gaba da zama a tsare har zuwa 14 ga Afrilu
Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kaduna, ta ɗage sauraron buƙatar bayar da belin da tsohon Gwamnan Jihar, Nasir Ahmad El-Rufai, ya shigar zuwa ranar 14 ga watan Afrilu. Alƙalin kotun, Rilwanu Aikawa, ya sanya ranar ne bayan ya saurari hujjoji daga lauyoyin El-Rufai da kuma masu gabatar da ƙara a ranar…