An sassauta dokar takaita zirga-zirga a Jos
Gwamnatin Jihar Plateau ta sassauta dokar hana fita na awanni 48 da ta kafa a Karamar Hukumar Jos ta Arewa, bayan mummunan harin da aka kai wa mazauna Angwan Rukuba a ranar Lahadi da ta gabata. A ranar Talata Kwamishinan Yaɗa Labarai da Sadarwa ta jihar, Joyce Lohya Ramnap, ta sanar cewa…