Majalisa ta amince Tinubu ya ciyo bashin Dala biliyan 6
Malalisar Dattawa ta amince wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ciyo basin Dala biliyan shida domin rage bashin da ake bin Najeriya da kuma cike gibin da aka samu a kasafin kudin kasar. A ranar Talata Malalisar ta amince da bukatar shugaban kasar. Kamar wannan: Kamar Ana lodawa… Masu…