Kotu ta dage sauraron bukatar belin El-Rufai
[ad_1]
Kotu ta dage sauraron bukatar belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar Talata
Karin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Kotu ta dage sauraron bukatar belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar Talata
Karin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1] A yau Lahadi, 26 ga watan Oktoba, za a sake samun babban karo tsakanin manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na duniya — Real Madrid da Barcelona, a filin wasa na Santiago Bernabeu dake birnin Madrid, ƙasar Sifaniya. Wannan wasa, wanda ake kira El Classico, yana daya daga cikin wasannin da ke ɗaukar hankalin masoya…
[ad_1] Madaba’ar jama’a da madaba’ar CIBP sun wallafa littafin “Bayanai kan jerin tunanin tattalin arziki na Xi Jinping”, wanda kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na Sin, da babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG suka yi hadin gwiwar tsarawa, kuma yanzu haka ana wallafa littafin a duk fadin kasar. Wannan littafi, mai kunshe da nazarin misalan ayyuka, ya…
[ad_1] A cikin shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar na 14, kasar Sin ta samu ci gaba a bangaren sufurin jiragen kasa na cikin birane, da motocin bas na zirga-zirgar yau da kullum, da zirga-zirga cikin aminci. A halin yanzu, akwai layukan dogo 331 a cikin birane 54 dake fadin kasar, inda jimilar tsawonsu ta kai kusan kilomita 11,000, wanda ke matsayi…
[ad_1] An rawaito cewa sojoji sun kama mutum biyu da ake zargi da lalata kayayyaki a garin Otukpo, karamar hukumar Otukpo, jihar Binuwe. An ce an kama wadanda ake zargin ne yayin da suke lalata kayan aiki da abubuwan more rayuwa a wajen masana’antar Binuwe Burnt Bricks da ke Otukpo. Majiya ta ce wadanda…
[ad_1] Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya umarci duk masu muƙaman gwamnati da ke son tsayawa takara a zaɓen 2027 su ajiye muƙamansu kafin ranar 31 ga watan Maris, 2026. An bayyana hakan ne a wata sanarwa daga Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, wadda George Akume ya sanya wa hannu. Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Ƙaramar…
[ad_1] Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano, ta kori shugabanta, Hashimu Dungurawa, kan zargin aikata rashin ɗa’a. Shugabannin Gargari a Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa ne, suka yanke wannan hukunci a taronsu, makonni biyu bayan Dungurawa ya sake zama shugaban jam’iyyar. Ɗaliban Nijeriya Sun Nemi A Dakatar Da Dokor Haraji Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don…