Fasahohin Zamani Na Kasar Sin Sun Bullo Da Sabbin Sassa Na Sayayya
A yayin taron dandalin Zhongguancun na shekarar 2026 da ya gudana a birnin Beijing kwanan nan, mutane sun shaida al’amura kan yadda fasahar kirkirrarriyar basira ta AI ke karfafa masana’antu daban-daban. Mahalarta taron dandalin mabambanta sun bayyana wa wakilan CMG cewa bunkasar fasahar kirkirarriyar basira da sauran masana’antu na kasar Sin sun haifar da sabbin…