Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Wakilai daga jihohin Kebbi, Ekiti, Bauchi da wasu jihohi da dama sun jagoranci harkokin taron kasa na shekarar 2026 na jam’iyyar PDP, wanda Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya mara wa baya. Jam’iyyar ta bayyana sabbin mambobi 19 na Kwamitin Aiki na Kasa (NWC) a dakin taro na filin wasa na Moshood Abiola…