Yadda Ake Soya Gurasa Cikin Kwai
Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da Sallah, barkanmu da sake haduwa da ku a cikin wannan makon wanda shi ne mako na farko bayan Sallah Allah ya maimaita mana, a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata. A yau shafin na mu zai koya mana yadda ake soya Gurasa…