Raphinha Zai Shafe Makonni 5 Yana Jinyar Raunin Da Ya Samu A Wasannin Ƙasa Da Ƙasa
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona za ta rasa babban ɗan wasanta Raphinha na tsawon mako biyar sakamakon zaman jinyar raunin da ya samu a wasan da ƙasarsa ta Brazil ta yi rashin nasara a hannun Faransa da ci 2-1 a wasan sada zumunta da suka buga a ranar Alhamis, daga cikin wasannin da zai rasa…