Gobara ta cinye shaguna a Tashar Motoci ta Jabi a Abuja
Ana fargabar shaguna kimanin 100 sun jone bayan tashin gobara da tsakar dare a Babbar Tashar Motoci ta Jabi da ke shiyyar Iraki a Abuja, a safiyar Asabar. Da talatainin dare kafin asubahi gobarar ta tashi inda ta cinye akasarin shagunan wucin gadi na masu sayar da kayan hannu kayan waya da…