Mataimakin Shugaba Sin Ya Gana Da Shugaban Afrika Ta Kudu Kan Dangantakar Kasashen Biyu
Mataimakin shugaban Sin Han Zheng, ya gana da shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa, jiya Alhamis a birnin Cape Town, inda suka lashi takobin zurfafa hulda da dangantakar kasashensu. A cewar Han Zheng, Sin na daukar dangantakarta da Afrika ta Kudu da muhimmanci, kuma ta shirya hada hannu da ita wajen bunkasa dangantakarsu bisa manyan…