Wang Yi Da Takwaransa Na Kamaru Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Huldar Diflomasiyyar Kasashen 2
Yau Alhamis, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi da takwaransa na kasar Kamaru Mbella Mbella Lejeune sun mika wa juna sakon taya murnar cika shekaru 55 da kulla huldar diflomsiyya a tsakanin Sin da Kamaru. Wang Yi ya ce, cikin shekaru 55 da suka gabata, Sin da Kamaru sun nuna goyon baya ga juna,…