An kama wanda ya kashe ɗan uwansa ya binne shi
Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra ta kama wani mutum mai shekara 35, Chukwudalu Ezeani bisa zargin kashe ɗan uwansa, Chinedu Ezeani, sannan ya binne gawarsa a wani rami marar zurfi a ƙauyen Afube da ke Amichi, a ƙaramar hukumar Nnewi ta Kudu a jihar. Wanda ake zargin ya aikata wannan ɗanyen aikin…