Ana fargabar mutane sun rasu bayan rami ya rufta kansu a Kano
Ana fargabar ma’aikata da dama sun mutu bayan wani ramin ƙasa ya rufta a kansu a ƙauyen Ridawa da ke Ƙaramar Hukumar Ghari a Jihar Kano. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Laraba, lokacin da ma’aikata ke haƙar ƙasa a cikin wani rami mai zurfi. Ramin ya rufta ba zato ba…