Darussan Da Suka Fi Dacewa A Fahimta Daga Alkur’ani A Wannan Zamanin (2)
…cigaba daga makon da ya gabata. Alkur’ani Babbar Ka’ida Ce Ta Ilimi Shehu Ismaila Umar Almadda ya bayyana cewa, Manzon Allah SAW ya nuna adalci a tsarin halitta, ya kuma cika kyawawan dabi’un annabawa. Ya karantar da Larabawa da duniya ilimi, ta hanyar tsame su daga duhun jahilci zuwa hasken Ilimi. Alkur’ani, babbar ka’ida ce…