NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu
[ad_1]
Yayin da wasu matasan suka dauki wata hanya na daban, su kuwa wasu daga cikin su sun dau hanyar bada gudunmawar cigaba ne a cikin…
Ƙarin Podcasts
Samun matasan dake bada gudunmawa a alummomin da suke rayuwa a cikin ta yana da matukar wuya a wannan zamani.
Amma duk da haka, wasu matasa sun sadaukar da rayuwarsu wajen bada gudunmawarsu wajen cigaban alummarsu.
Shirin Najeirya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin gudunmawar da matasa ke badawa wajen cigaban alummarsu
Domin sauke shirin, latsa nan
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link