Jirgin babban hafsan sojin Libya ya yi batan dabo a Turkiyya
[ad_1]
Hukumomi sun sanar cewa an rasa layin sadarwa da jirgin da ke dauke da Babban Hafson Sojin Libya a kusa da Ankara, babban birnin kasar Turkiya.
Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Turkiyya ta sanar cewa jirgin yana dauke da wasu mutun hudu bayan Babban Hafsan Sojin na Libya.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link