Jami’ar Skyline ta horas da ‘yan jarida kan dabarun jagoranci
Jami’ar Skyline da ke Kano ta shirya wani taron yini huda domin horas da ma’aikatan jarida da masu hulɗa da kafofin yaɗa labarai kan dabarun shugabanci mai inganci da hangen nesa. Shirin horaswar, wanda aka gudanar a ɗakin taro na Rabiu Musa Kwankwaso da ke harabar jami’ar a Kano, ya mayar da…