Sojoji Sun Kama Mutane 58 Kan Haƙar Ma’adanai Ba Bisa Ƙa’ida Ba A Edo
Sojoji sun kama mutane 58 da ake zargi da haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a Jihar Edo. An kama waɗanda ake zargin ne a wani wajen haƙar zinare ba bisa ƙa’ida ba a Ososo, ƙaramar hukumar Akoko-Edo. Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Kano, Nasiru Gawuna Ya Fice Daga APC Gwamnatin Filato Ta Sanya Dokar Hana…