Majalisa ta amince Tinubu ya ciyo bashin Dala biliyan 6
[ad_1]
Malalisar Dattawa ta amince wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ciyo basin Dala biliyan shida domin rage bashin da ake bin Najeriya da kuma cike gibin da aka samu a kasafin kudin kasar.
A ranar Talata Malalisar ta amince da bukatar shugaban kasar.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link