Rikicin Jos: Tinubu Ya Jinkirta Tafiyarsa Zuwa Ogun, Zai Kai Ziyara Filato
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya jinkirta tafiyarsa da ya shirya zuwa Iperu a Jihar Ogun, inda zai ƙaddamar da fara aikin filin jirgin jigilar kaya. A maimakon haka, zai tafi Jos, babban birnin Jihar Filato, domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar kan hare-haren da aka kai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama….