An dawo da dokar takaita hawa babur a Gombe
[ad_1] Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta sake dawo da dokar takaita zirga-zirgar babura a cikin birnin Gombe, a wani mataki na ƙara tsaurara tsaro da daƙile ayyukan masu aikata laifuka. Dokar, wadda ta haramta amfani da babura daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00 na safe kowace rana, za ta fara…