Na yi nadamar rashin aiwatar da dokar kwarmato kan masu satar kuɗi — Adeosun
[ad_1] Tsohuwar Ministar Kuɗi a Najeriya, Kemi Adeosun, ta bayyana cewa tana nadamar rashin aiwatar da dokar kwarmato yadda ya kamata domin yaƙar satar kuɗaɗen gwamnati. A wata tattaunawa da ’yan jarida, Adeosun ta ce gazawarta wajen tabbatar da cikakken aiki da wannan doka ta whistleblower policy ta janyo babban giɓi a…