Na gamsu ana kashe Musulmai a Najeriya — Trump
[ad_1] A karon farko tun bayan da ya fara magana kan matsalar tsaro a Najeriya, Shugaban Amurka, Donald Trump, ya amince cewa ana kashe Musulmai a ƙasar. A baya, Trump ya sha bayyana cewa hare-haren da ake kai wa a Najeriya sun fi shafar Kiristoci kaɗai, duk da cewa rahotannin sun nuna…