Ladanin masallacin Madina ya rasu

[ad_1]



Allah Ya yi wa Ladanin Masallacin Annabi, Sheikh Faisal Nouman da ke Madina ya rasuwa.

Hukumomi a Saudiyya sun ce Sheikh Faisal Nouman ya rasu a birnin Madina ranar Laraba bayan fama da jinya.

An dai naɗa Sheikh Faisal a matsayin ladanin masallacin a shekarar 2002, kuma ya gaji kakansa da mahaifinsa a wannan aiki kamar yadda majiyar BBC ta ruwaito.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *