Mutane 20 sun mutu bayan jirgin soji ɗauke da kuɗi ya faɗi a Bolivia
[ad_1] Aƙalla mutane 20 ne suka rasu yayin da wani jirgin sojin Bolivia mai ɗauke da kuɗaɗe ya yi hatsari a lokacin sauka kusa da babban birnin ƙasar, La Paz, kamar yadda ‘yan sanda suka tabbatar ranar Juma’a. Jirgin, samfurin C-130 Hercules wanda kamfanin Lockheed Martin ya ƙera, ya kauce daga hanyar…