Iran ta kai hari sansanin sojin Amurka da Birtaniya a Tsibirin Chagos
[ad_1] Wani rahoto ya ce Iran ta harba makamai masu linzami zuwa sansanin haɗin gwiwar sojojin Amurka da Birtaniya da ke Diego Garcia a Tsibirin Chagos, cikin Tekun Indiya. Mujallar Wall Street ce ta rawaito hakan, inda ta ce nisan da ke tsakanin Iran da tsibirin ya kai kimanin mil 2,500, wato…