2027: An Fara Fafutukar Neman Ikon Samun Tikitin Takarar Shugaban Ƙasa A ADC
[ad_1] A halin yanzu dai jam’iyyar haɗaka ta ADC tana cikin wani mawuyacin hali kasancewarta jam’iyyar da ta samu ƙarɓuwa, wanda ta samu shigowar mayan ƴan adawa gabanin zaɓen shekarar 2027. A cikin yanayin sauyin mulki mai matuƙar muhimmanci wanda aka yi masa laƙabi da mai sauya zaɓe, Peter Obi a ƙarshe ya bayyana cikakken…