Sauya sheka: Ba ma goyon bayan maciya amana — Sanata Hanga
[ad_1] Sanatan Kano ta Tsakiya, Rufa’i Sani Hanga ya yi watsi da rahotannin cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, na shirin sauya sheƙa zuwa Jam’iyyar APC, yana mai cewa ’yan Kano ba sa goyon bayan cin amana kuma ba za su bi shugabannin da suka yi watsi da amanar talakawa ba. A…