Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna
[ad_1] Rikicin jam’iyyar PDP ya ƙara ɗaukar sabon babi a ranar Asabar yayin da ɓangarori biyu na jam’iyyar suka dakatar da juna. Wani ɓangare karkashin jagorancin sakataren jam’iyyar da aka dakatar, Sanata Samuel Anyanwu, ya sanar da dakatar da muƙaddashin shugaban jam’iyyar na ƙasa, Umar Damagum, da wasu manyan jami’an jam’iyyar guda biyar. Anyanwu…